Shugaba Barack Obama ya cimma yarjejeniyar da za ta sa wasu kasashe 50 daukar 'yan ci rani sama da dubu dari uku.
Dinbim yara suna fama da yunwa a Arewa maso gabashin Najeriya a dalilin mummunar rikicin Boko Haram a yankin.
Hira Ta Musamman Da Babban Hafsan Sojojin Kasa Na Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai.
Yakin basasan Yemen, ya sa harkar su cikin hadari, ya kuma bar mazauna yankunan karkara dake dogaro da sana’ar kamun kifi cikin rashin hanyoyin samun kudaden shiga.
Arangamar da aka yi gabanin gangamin ‘yan adawa a Kinshasa ya yi sanadin mutuwar mutane 17
Mutumin da ake zargi da hanu a harin bama-bamai da aka kai a New York da New Jersey a ranar Asabar, ya shiga hanun ‘yan sanda, inda rahotanni suka nuna cewa an yi musayar wuta.
Runudnar sojin saman Najeriya ta fitar da hotunan wasu hare-haren sama da ta kai a tungar mutanen da ake zargi ‘yan Boko Haram ne a jihar Borno.
Cikin shirin namu na yau Za ku ga wani dan Najeriya dake halarta shirin matasa na Yali A Amurka.
Rundunar ‘yan sanda a Jamhuriyar Demokaradiyar Congo ta ce akalla mutane 17 ne suka mutu a lokacin zanga-zangar neman shugaba Kabila ya yi murabus daga mukaminsa. Satumba 20, 2016
Israel: An harbe wani mahari har lahira, yayin da ya yi yunkuri cakawa wani dan sandan Isra’ila wuka a kofar shiga birnin Jerusalem.
Wasu mata a Senegal suna amfani da fasahar zamani da dubarun kasuwanci domin shiga fagen hada-hadar fasahar wayar salula da maza suka mamaye.
An ci gaba da zanga zangar adawa da dokar kadago a Faransa, wacce ta saukaka yadda za a dauki ma’aikata a kuma sallame su a wurin aiki.
An fara bikin al’adun Afirka a London inda akwai tattaunawa, da tarurrukan karawa juna ilimi da kuma kade-kade da raye-raye a shagalin da ake kira ‘African Utopia'.
Bikin sallah a gidan mai martaba shâhun Borno na nuna yadda aka yi kade-kade da raye-rayen gargajea a lokacin sallah.
Gwamnati ta kaddamar da wani sabon shiri da zai karfafa wa matasa gwiwar noman coco wanda ya zo daidai da kudirin gwamnatin kasar.
Dakarun Amurka sun saki wani faifan bidiyo da ya nuna suna kai hare-haren sama a kan wata masana’antar hada sinadarai mallakar kungiyar IS.
Shugaba Ali Bongo na kasar Gabon ya yi adu'ar samun zaman lafiya a wajen salar Idii, a yayinda kasar ke fama da rikicin siyasa, biyo bayan zaben shugabancin kasar da aka yi a watan Agusta.
Shugaba Rodrigo Duterte ya ce ba zai yanke dangantaka da abokan huldarsu ba, kwana daya bayan kiran da yayi na cire dakarun Amurka na musamman daga kasar Philippines.
Domin Kari