Shugaba Muhammadu Buhari zai sayar da jiragen sama guda biyu a wani yunkurin rage kashe kudade, yayin da kasar ke fama da komadar tattalin arziki.
Ana shirin kaddamar da wani sabon jiragin kasa da aka kashe dala biliyan hudu, wanda zai rika zirga-zirga tsakanin Addis Ababa da Djibouti wanda kuma ya maida kwanakin da ake kwashewa akan hanya zuwa sa’oi.
Journalist Elaine Quijano moderated the debate at Longwood University in Farmville, Virginia
‘Yan sanda sun kai samame a wata tashar talabijin, inda suka dakatar da shirye-shiryenta, saboda zargin tashar na yada farfagandar ta’addanci.
Ma'aikatar man fetur din kasar Gabon ta amince da kwatiragin samar da mai, ta na fuma sa ran samun riba bayan rashin tabbas din da ya bio bayan zaben shugaba Ali Bongo.
Nakassasu Sun Samu Taimakon Jinya Kauta Da Ga Kungiyar Life Aid International Initiative
An soke zaben jin ra'ayin jama'a akan kin amincewa da adadin bakin da za a raba da Tarayyar Turai ta tsara, inda kashi 40 tshikin dari kacal na masu zabe suka jefa sahihan kuri'u.
Mutane sun taru domin tunawa da tsohon shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara, wanda aka kashe a shekarar 1987.
A cikin shirin namu na yau za mu leka a New York inda Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi tattaunawa ta Musamman da Taskar VOA
Libya: Kampanin Mai na AGOCO na kasar Libya, ya kara adadin danyen man da yake tonowa zuwa ganga 290,000 a kowace rana da zummar kai ga ganga 350,000 kafin karshen shekara.
Mutane uku sun mutu sannan wasu fiye da 100 suka ji rauni a lokacin da wani jirgin kasa ya saki hanya a tashar Hoboken da ke New Jersey.
Maryam Musa Buba Daga Katsina A Najeriya Da Maryam Othmani Daga Hamburg A Kasar Jamus, Daliban Sakandare Da Suka Zo Shirin Musanyar Dalibai A Amurka
Makarantun gwamnati na sakandare sun bubbude a Jihar Borno bayan shekaru biyu da rufe su a dalilin tsagerancin Boko Haram.
USA: Wani jirgin kasa ya saki hanya a wata tashar New Jersey da ke Amurka, inda ya raunata mutane da dama.
An gudanar da ranar yaki da cutar haukar kare a Jamhuriyar Nijar. Ita wannan cutar dai a na kamuwa da ita idan kare wanda ke da kwayar cutar hauka ya ciji mutum.
Tsohon Shugaban Kasar Isra'ila, kuma Tsohon Firayin Minista, Shimon Peres, wanda tun kata kasar yake yi mata wiki, ya raise nana da shekaru 93 da haihuwa.
An rantsar da Ali Bongo a wa’adi na biyu a matsayin shugaban Gabon, inda yayi kiran hadin kai bayan zaben da ya jawo tashe-tashen hankula da rarrabuwa a kasar.
Domin Kari