Wata ‘yar kasuwa ta kirkiro da wani hadadden kayan miya cikin leda musamman don taimakawa wadanda aiki yayi musu yawa.
'Yan gudun hijiran na koyon sana'oi domin taimakawa kansu A Najeriya.
Hira Tare Da Farfesa A Fannin Ilimin Harsunna Malam Rudolf Gaudio, Disamba 05, 2016
Firayin minista Matteo Renzi ya ba da sanarwar yin murabus bayan kasa samun nasara a kuri’ar raba gardamar yin garambawul a kundin tsarin mulkin kasar da ya gabatar da kudurinta.
Babban dan takara na ‘yan adawa, Nana Akufo Addo na jam’iyyar New Patriotic Party, ya yi yakin neman zabensa na karshe kafin zaben ranar 7 ga watan Disamban nan.
TASKAR VOA: A Cikin Shirin Na Mu Na Yau Za Mu Leka Jahar Filato Inda Wani Shiri Na Musamman A Jos Ya Ke Horar Da Yadda Ake Hada Fina Finai.
Sana'ar 'yan kabu kabu A Birnin Konni
Zababben shugaban Amurka, Donald Trump ya zabi Janar James Mattis a matsayin a matsayin sakataren tsaron Amurka.
Shugaban hukumar zaben Gambia ya ce, shugaba Yahya Jammeh ya amince da shan kaye a jaben shugabancin kasar da aka gudanar.
An fara shari’ar Tsohon kyaptin din sojan kasar Mali Amadou Sanogo akan kisan sojoji 21 bayan yinkurin juyin mulkin da yayi a shekarar 2012.
Kananan yara na aiki a gonakin kwakwar manja a kasar Indonesia dake samarwa kamfanonin da suka hada da Unilever, nestle, Kellog da Procter and Gamble kayan sarrafawa, a cewar kungiyar amnesty international.
Mutane 12, ciki har da dalibai 11 sun mutu, sannan wasu 22 sun samu raunuka a wata gobarar da ta lakume dakin kwanan dailibai mata a Adana.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo ya ce Najeriya ta na fatan kamala sayar da jarin gwamnati na daloli biliyan daya zuwa karshen kwata na farko na 2017, yayin da ta ke fama da matsalar tattalin arziki, wanda rabon a ga irinsa tun shekaru 25 da su ka gabata.
Daruruwan Fulani makiyaya suka amsa gayyatar kungiyarsu kuma sun koka akan abun da suka kira wariyar da suke fuskanta a sahun dangi, Nuwamba 30, 2016
Makarantar Marayu A Maiduguri, Nuwamba 30, 2016
Shugaba Park Geun hye ta bayana cewa za ta yi marabus da ga mukaminta idan majalisar dokokin kasar ta bukaci da tayi hakan.
Masu kula da harkokin zaben shugaban kasar Gambia da za’a yi ranar alhamis sun kammala shirin su bayan kwashe sati biyu suna gudanar da shirye-shirye.
Domin Kari