ABUJA, NAJERIYA —
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi, inda Ambasada Yasmin Aisha Zakari ta yi fashin baki kan abin da cin bashi ya ke nufi ga manyan Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da kuma Bankin Duniya, idan ya shafi kasashen Afirka.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna