Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN MATASA: Tattaunawa Kan ‘Yan Sara Ruka A Minna Da Ke Jihar Neja, Kashi Na Uku, Agusta 15, 2022


Nasiru Adamu El-Hiyaka A Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka A Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin na kusa da na karshe da ke Minna a jihar Neja ya duba hanyoyin da za a yi maganin wasu matasa ‘yan banga masu cin zarafin jama’ar gari da amfani da makamai. Matasan sun yi bayanai irin abubuwan da su ka lura da su kan kawo cikas a wajen hukunta miyagun matasan da yanda za a shawo kan kalubalen.

ZAURAN MATASA Tattaunawa Kan ‘Yan Sara Ruka A Minna Da Ke Jihar Neja PT 3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:13 0:00

XS
SM
MD
LG