Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN MATASA: Kalubalen Da Matasa Ke Fuskanta a Yankin Nima Na Ghana - Kashi Na Biyu, Maris 27, 2023


Nasiru Adamu
Nasiru Adamu

Shirin na wannan makon har yanzu ya na yankin Nima da ke Accra babban birnin kasar Ghana, inda matasa su ka tattauna kan lamuran da su ka zama kalubale a yankin da bukatar daukar matakan magance su.

Yakin Nima dai na da jama'a daga sassa dabam-daban na Afirka don haka ya ke bukatar kayan more rayuwa da dama don wadatar da mazauna yankin su gudanar da lamuran kasuwanci, addini, zaman tare cikin natsuwa.

ZAURAN MATASA: Kalubalen Da Matasa Ke Fuskanta a Yankin Nima Na Ghana - Kashi Na Biyu - 9'43"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:43 0:00

XS
SM
MD
LG