'Yan Kasar jamhuriyar Nijer mazauna jahar Kano Najeriya sun fito kwansu da kwarkwatar su domin kada kuri'un su na zaben shugaban kasar
ZABEN NIJER: 'Yan Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Na Kada Kuri'u
5
Wani Dan Nijer Mazaunin Kano A Yayin Da Yake kada Kuriar Sa
6
Yadda 'Yan Nijer Mazuna Jahar Kano Najeriya Suka Gudanar Da Zaben Shugaban Kasar Nijer A Jahar Kano
7
Ma'aikatan Zabe Da 'Yan Nijer Mazauna Najeriya A Yayin Da Suke Kada Kuri'un Su A Jahar Kano Najeriya
8
Daya Daga Cikin Ma'aikatan Zaben Jamhuriyar Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Na Shirya Takardun Zabe