'Yan Kasar jamhuriyar Nijer mazauna jahar Kano Najeriya sun fito kwansu da kwarkwatar su domin kada kuri'un su na zaben shugaban kasar
ZABEN NIJER: 'Yan Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Na Kada Kuri'u

9
Yadda Ake Tantance 'Yan Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Kafin Sun Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa