Accra, Ghana —
Jama’a na ci gaba bayyana burinsu ga yadda zaben zai kasance, tare da kira ga masu ruwa da tsaki da su yi abin da ya dace, yadda za a kammala zaben cikin lumana.
Idris Abdullah Bako, ya ji ra’ayin jama’a game da zaben daga birnin Accra da kewaye.
Saurari cikakken rahoton:
Dandalin Mu Tattauna