Wasu daga cikin hotunan samun 'yancin kai da kuma gwamnatin farko ta shugaba Kwame Nkrumah a kasar Ghana
Jiya Ba Yau Ba: Ghana Ta Cika Shekaru 61 Da Samun 'Yancin Kai

5
Malaman gargajiya su na barbada maganin nema wa shugaba Kwame Nkrumah albarka a lokacin da zai shiga cikin majalisar dokoki domin bude taro a shekarar 1965.

6
Dr. Kwane Nkrumah, firayim ministan Ghana, ya sauka a fadar Balmoral a matsayin bakon sarauniya Elizabeth ta Biyu. Wannan hoto da aka dauka ranar 12 Agusta 1959, ya nuna (Hagu zuwa dama) Yarima Charles; Sarauniya Elizabeth; Dr. Nkrumah; Gimbiya Anne da kuma Yarima Philip. AP Photo)

7
Dr. Kwane Nkrumah, firayim ministan Ghana, ya sauka a fadar Balmoral a matsayin bakon sarauniya Elizabeth ta Biyu. Wannan hoto an dauka ranar 12 Agusta 1959, AP Photo)

8
Mayakan gargajiya na Ghana a titunan Accra a shekarar 1960, a bayan da Dr. Nkrumah ya ayyana kauracewa Afirka ta Kudu domin nuna kyamar mulkin wariyar launin fata