Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Batun Kasashen Da Suka Fi Gurbata Yanayi-Disamba, 02, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

Yayin da maka fara sallama da wannan shekarar ta 2022, mun yi waiwaye a shirin da muka gabatar a ranar 19 ga watan Janairun wannan shekarar, inda muka tattauna akan kasahen da suka fi bada gudunmawar gurbatar yanayi kana mun tabo batun nasarar samun amincewar wadannan kasashe su baya diyya ga kananan kasashen da suka fi Sahara a sakamakon ayyukan manyan kasashen duniya.

Saurari shirin cikin sauti:

YANAYI DA MUHALLI: Batun Kasashen Da Suka Fi Bada Gudunmawar Gubatar Yanayi
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00

XS
SM
MD
LG