0
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta gudanar da taron fidda gwani a birnin Ikko Larabannan, inda ta zabi dan takarar da zai kalubalanci shugaba Goodluck Jonathan a watan Fabrairu mai zuwa, zaben da ake kyautata zaton za’a fafata sosai tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekarata 1999.
![‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/16435238-bf22-450b-956b-c1f292b487bf_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014.
![Dan takarar shugabancin kasa Rabiu Kwnkwaso na jawabi a lokacin da yake gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/88c25841-8a0a-49c9-a9e4-da7de6fd03cb_cx23_cy1_cw75_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Dan takarar shugabancin kasa Rabiu Kwnkwaso na jawabi a lokacin da yake gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.
![Atiku Abubakar da Mohammadu Buhari, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/6f2e6ea4-e6ce-445c-95b2-6f03ab158e18_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Atiku Abubakar da Mohammadu Buhari, Disamba 11, 2014.
![‘Yan takarar shugaban kasa Rochas Okorocha, Sam Nida-Isaiah, Rabiu Kwankwaso, Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar suna zaune a lokacin da suke gabatar da kudurinsu a babban taron APC, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/97e7e15a-09db-4e3d-9a34-c6d47f9b5cdf_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
‘Yan takarar shugaban kasa Rochas Okorocha, Sam Nida-Isaiah, Rabiu Kwankwaso, Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar suna zaune a lokacin da suke gabatar da kudurinsu a babban taron APC, Disamba 11, 2014.