0
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta gudanar da taron fidda gwani a birnin Ikko Larabannan, inda ta zabi dan takarar da zai kalubalanci shugaba Goodluck Jonathan a watan Fabrairu mai zuwa, zaben da ake kyautata zaton za’a fafata sosai tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekarata 1999.
![Dan takarar shugabancin kasa kuma tsohon shugaba Muhammadu Buhari kafin ya gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/e7ed3e75-9e72-4811-8656-de7887810170_w1024_q10_s.jpg)
5
Dan takarar shugabancin kasa kuma tsohon shugaba Muhammadu Buhari kafin ya gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.
![Dan takarar shugabancin kasa Sam Nda-Isaiah na jawabi a babban taron APC, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/935041ed-248a-4b26-a3bd-37360711fcf0_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Dan takarar shugabancin kasa Sam Nda-Isaiah na jawabi a babban taron APC, Disamba 11, 2014.
![Dan takarar shugabancin kasa Rochas Okorocha, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/8ef8349e-1650-422e-b5db-fc33fcf3f536_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Dan takarar shugabancin kasa Rochas Okorocha, Disamba 11, 2014.
![Dan takarar shugabancin kasa Atiku Abubakar, Disamba 11, 2014.](https://gdb.voanews.com/f3796b73-68e4-4a5a-9ef5-0e68e8ba5a67_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Dan takarar shugabancin kasa Atiku Abubakar, Disamba 11, 2014.