Shugaban zanga zangar Malam Babba Kaita daga jihar Katsina ya ce yana cikin wadanda suka gana da shugaban nasu kafin aukuwar lamarin a Zaria. Yace sojoji sun harbi shugaban nasu ne tare da matarsa, harbi irin na kan mai uwa da wabi
'Yan Shia Sun Yi Zanga-zangar Neman a Sako Shugabansu

1
Malam Babba Kaita yana zantawa da manema labarai lokacin da suke zanga zanga a Abuja

2
'Yan Shia sun yi zanga zanga suna dauke da hoton shugabansu Shaikh Ibrahim El-Zakzagy

3
A wannan hoton suna tunawa da yadda suka ce wai sojoji sun yiwa 'yanuwansu kisan gilla taho mu gaman da suka yi a Zaria a shekarar 2015

4
Hoton Shaikh Ibrahim El Zakzagy
Facebook Forum