Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Korafe–Korafen Da Al’umar Jihar Damagaram Ta Jamhuriyar Nijar Suka Nema Daga Mahukuntan Kasar - Disamba 20, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin na wannan makon, kashi na uku ne na bitar wasu daga cikin batutuwan da da aka gabatar a shirin 'Yan Kasa Da Hukuma a wannan shekara ta 2022. Akwai bayanai kan irin tasirin da shirin game da korafe – korafe ko muradun al’umar Jihar Damagaram ta Jamhuriyar Nijar suka nema daga mahukuntan kasar.

Saurari shirin a sauti:

YAN KASA DA HUKUMA DISAMBA 20 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

XS
SM
MD
LG