Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kafa Majalisar Ba Da Shawarwari Ta Dattawan Kano, Janairu 16, 2024


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, mun haska fitila ne kan batun kafa majalisar ba da shawarwari ta dattawan jihar Kano da gwamnan jihar ya yi a makon jiya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kafa Majalisar Bada Shawarwari Ta Dattawan Kano, Janairu 16, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG