Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Irin Kokarin Da Hukomomin Shari'ar Jamhuriyar Nijar Ke Yi Don Rage Cunkoso A Gidajen Kaso - Maris 28, 2023

Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin na wannan makon na Jamhuriyar Nijar domin jin kokarin hukumomin shari’a na kasar kan rage cunkoso a gidajen kaso da kuma wayar da kan ‘yan kasar game da harkokin shari’u a kotuna.

Saurari shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Irin Kokarin Da Hukomomin Shari'ar Jamhuriyar Nijar Ke Yi Don Rage Cunkoso A Gidajen Kaso - Maris 28, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:18 0:00

XS
SM
MD
LG