Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Dambarwar Da Ake Ciki Game Da Sauya Fasalin Wasu Daga Cikin Takardun Kudadade A Najeriya - Fabrairu 07, 2023


Sabbin kudin Naira
Sabbin kudin Naira

A wannan makon Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma zai maida hankali ne akan dambarwar da ake ciki game da sauya fasalin wasu daga cikin takardun kudadade a Najeriya da-ma martanin masu sharhi akan ganawar gwamnonin Jam'iyyar APC mai mulkin kasar da shugaba Buhari game da lamarin.

Saurari shirin:

YAN KASA DA HUKUMA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:10 0:00

XS
SM
MD
LG