Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kawo Sauyi Akan Wasu Al'amura Da Suka Shafi Rayuwar Jama'a Kashi Na 2 - Disamba 13, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Kashi na biyu ne na bitar wasu daga cikin batutuwan da kuka ji a shekarar nan ta 2022 da ake bankwana da ita – tare da bayanai kan irin tasirin da wannan shiri na ‘Yan Kasa Da Hukuma ya yi wajen kawo sauyi ga rayuwar al'umomi daban daban.

Saurari rahoton a sauti:

YAN KASA DA HUKUMA DISAMBA 13 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

XS
SM
MD
LG