Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Hakkin Biyan Diyya Ga Talakawan Da Aka Yi Amfani Da Gonakinsu Wajen Aikin Samar Da Man Fetir - Fabrairu 28, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon yana Jamhuriyar Nijar, kuma zai haska fitila ne akan batun hakkin biyan diyya ga talakawan da akayi amfani da gonakin su wajen aikin samar da matatar man fetir a yankin arewacin kasar fiye da shekaru 14 da suka gabata.

Saurari shirin:

YAN KASA DA HUKUMA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG