'Yan gudun hijira sun gudanar da bukin Sallah a sansanoninsu, Yayinda ake cigaba da takon saka akan batunsu a kasashen Turai.
'Yan Gudun Hijira a Kasar Turai
'Yan gudun hijira sun gudanar da bukin Sallah a sansanoninsu, Yayinda ake cigaba da takon saka akan batunsu a kasashen Turai.

5
Yara na wasa da kayan wasan da aka basu na barka da Sallah.

6
Wata mata da 'yayanta sun nufi iyakar Hungary cikin ruwa.

7
An kame wani da ake zaton dan fasa kauri ne a cikin jirgi a kasar Girka.

8
'Yan gudun hijira na barci a sansanin dake Gevgelijia na kasar Macedonia.