'Yan gudun hijira sun gudanar da bukin Sallah a sansanoninsu, Yayinda ake cigaba da takon saka akan batunsu a kasashen Turai.
'Yan Gudun Hijira a Kasar Turai
'Yan gudun hijira sun gudanar da bukin Sallah a sansanoninsu, Yayinda ake cigaba da takon saka akan batunsu a kasashen Turai.

9
'Yan gudun hijira na jiran 'yan sandan Jamus su yi masu rijistar zuwa sansaninsu.