Yayin da al'ummar arewa maso gabashin Najeriya ke dada kafa 'yan banga kamar su "Fararen Hulan JTF" masu fafitika da 'yan Boko Haram, su ko 'yan Islaman suna daukar fansa da kai hari kan fararen hula a kauyuka suna kashe wadanda suke zato 'yan banga ne.
'Yan "Fararen Hulan JTF" Suna Bincikar Mutane A Kauyen Mafoni Na Jihar Borno
![Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.](https://gdb.voanews.com/c568e6d3-ad59-4d96-ae84-fa15a0f0c51f_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.
![Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.](https://gdb.voanews.com/da8db675-cc19-4091-a71c-e80c70d40fa0_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.
![Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.](https://gdb.voanews.com/a787aa7d-834b-4793-97ae-accbffb2dfdf_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.
![Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.](https://gdb.voanews.com/23eb6398-ecf5-46bf-b116-cac211cf7be9_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Daya daga cikin 'yan banga da aka fi sani da lakani "Fararen Hulan JTF" ana ganishi ta madubin wata mota a kauyen Mafoni Jihar Borno watan Agusta 2013.