Wannan sansanin yana dauke da mutane dubu 4, sai dai rayuwa cikin sa ba dadi ko kadan.
'Yan Ci Rani Daga Dajin Calais a Faransa Tare Da Wakilin Muryar Amurka, Babi na 2
Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.

9
Yan gudun hijira sun samu damar canza wayar su ta salula a sansanin wanda yake a wajen birnin Calais dake wajen arewacin Faransa. (Nicolas Pinault/VOA).

10
Wannan wani wurin cin abincin yan kasar Afghanistan ne a cikin sansanin wanda yake a wajen birnin Calais dake wajen birnin Kasar Faransa. (Nicolas Pinault/VOA).

11
Wannan wani gefen sansanin yan gudun hijiran ne dake wajen birnin Calais dake arewacin birnin Faransa. (Nicolas Pinault/VOA).

12
Wannan tashan jirgin ruwa ne daaka killace domin samar masa tsaro da waya mai karfin gaske. (Nicolas Pinault/VOA)