Kayayyakin noma mallakan jihar Borno da kananan hukumomi na zuben a hedkwatan ma’aikatan aikin gonar jihar Manoma a jihar Borno a ban aba zasu samu yin nom aba saboda harin da ‘yan Boko Haram ke kaiwa da kashe mutane a gidajensu da ganakinsu.
‘Yan Boko Haram Sun Kore Manoma Daga Ganakinsu Maiduguri, 26 ga Mayu 2014
![Kasauwar Kwastan na Maiduguri, bashida nisa da fadan Shehu, inda ‘yan Boko Haram ke shawaginsu kafi ‘yan sibiliyan JTF da sojoji su koresu 26 ga Mayu.](https://gdb.voanews.com/92d15b35-a38b-4544-a150-7f28114a9e23_cx38_cy23_cw58_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Kasauwar Kwastan na Maiduguri, bashida nisa da fadan Shehu, inda ‘yan Boko Haram ke shawaginsu kafi ‘yan sibiliyan JTF da sojoji su koresu 26 ga Mayu.