Hotunan Yana
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Yana a Jihar Bauchi, 19 Afrilu, 2014

5
daya daga cikin wayoyin eriya na kamfanonin salula na garin Yana, karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi wadda wasu 'yan bindiga suka kona daren asabar, 19 Afrilu, 2014 (A. M. Saka)

6
Bankin First Bank na garin Yana, karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi wadda wasu 'yan bindiga suka kona daren asabar, 19 Afrilu, 2014 (A. M. Saka)

7
Motocin da aka kona a sakatariyar karamar hukumar Shira a garin Yana, ta Jihar Bauchi daren asabar, 19 Afrilu, 2014 a harin 'yan bindiga(A. M. Saka)

8
Gidan malaman makarantar sakandaren garin Yana, karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi wadda wasu 'yan bindiga suka kona daren asabar, 19 Afrilu, 2014 (A. M. Saka)