Hotunan Yana
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Yana a Jihar Bauchi, 19 Afrilu, 2014

9
Motocin da aka kona a sakatariyar karamar hukumar Shira a garin Yana, ta Jihar Bauchi daren asabar, 19 Afrilu, 2014 a harin 'yan bindiga(A. M. Saka)

10
Gidan shugaban makarantar sakandaren garin Yana, karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi wadda wasu 'yan bindiga suka kona daren asabar, 19 Afrilu, 2014 (A. M. Saka)

11
Motocin da aka kona a sakatariyar karamar hukumar Shira a garin Yana, ta Jihar Bauchi daren asabar, 19 Afrilu, 2014 a harin 'yan bindiga(A. M. Saka)