Dubban wadanda ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne da a ka cafke a Maiduguri mahaifar kungiyar ta'addanci mai tsatsauran ra'ayin Islama, matsan 'yan sa kai da suke kiran kansu 'Fararen Hulan JTF' suka zakulosu. 'Yan sa kan sun kwatanta kansu da sojojin JTF da aka turo su tabbatar da aiwatar da dokar ta baci da aka kakaba watanni uku da suka gabata domin farautar 'yan ta'adda. Suna cikin 'yan banga da suka taso sanadiyar aika aikar Boko Haram kungiya mai tsatsauran ra'ayin Islama wadda a ka kiyasta ta kashe mutane 1,700 a Najeriya tun shekarar 2010.
'Yan Bangan Fararen Hulan JTF
![Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima, 8 Agustu 2013](https://gdb.voanews.com/efb82fe3-2fb5-4b30-a321-ae729886840d_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima, 8 Agustu 2013
!['Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.](https://gdb.voanews.com/e097eb36-803e-487d-958d-f7b8485f4167_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
'Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.
!['Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.](https://gdb.voanews.com/12f871e4-747d-4f4b-9ac6-57a8229710a4_cx0_cy9_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
'Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.
!['Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.](https://gdb.voanews.com/1a645654-7ed4-4df1-8d49-65b518127463_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
'Yan bangan Fararen Hulan JTF suna anfani ne da kulake da sanduna da makaman da aka sarafa cikin gida suna sintiri a kan titunan Maiduguri, Najerya.