Rundunar Sojojin Najeriya da na Mayakan Sama da na 'Yansanda sun kwashe 'yan shekaru suna aikin hadin gwuiwa ko Joint Task Force a takaice domin yakar 'yan tsageran Boko Haram. Kungiyoyin 'Yan Banga da aka sani da suna The Civilian JTF a takaice sun ce sojoji kawai ba zasu ci kungiyar Boko Haram ba
Bayan mummunan harin da aka kai kan sansanonin sojoji ranar 2 ga watan Disamba a Maiduguri, fararen hula sun kara kaimi wurin yakar 'yan Boko Haram ba tare da damuwa da rayukansu ba.
Fararen Hulan JTF su ne kan gaban shirin tsaro da yakar kungiyar Boko Haram.
'Yan Banga Fararen Hula su Ne Kan Gaba a Yaki da Boko Haram, Babi na 1

1
After a three-week training course, 22-year-old Bashir mans a check-point, searching cars for weapons one-by-one in Maiduguri, Nigeria, Dec. 1, 2013. (Heather Murdock for VOA)

2
Civilians have been defending their homes from insurgents in Nigeria for years, but more recently they have become known as the "Civilian JTF," Maiduguri, Dec. 1, 2013. (Heather Murdock for VOA)

3
Kaka Shehu Lawan, Borno State Justice Commissioner, Maiduguri, Nigeria, December 2013

4
A Civilian JTF check-point in Maiduguri, Nigeria, December 2013. (Heather Murdock for VOA)