A shekarar 2016, jami'o'i 36 a fadin Amurka sun karbi bakuncin shugabannin matasa dubu daya daga Afirka domin horas da su kan: Kasuwanci da Cinikayya, Shugabancin Al'umma da kuma Tafiyar da Ayyukan Gwamnati. Wannan shine shirin da ake kira Mandela Washington Fellowship, karkashin babban shirin YALI, ko shirin Habbaka Shugabancin Matasa A Afirka. Shirin na bayar da tallafi ga matasan Afirka da suka nuna basirar a fagen shugabanci tare da ilimintar da su, a manyan makarantun Afirka, domin in sun koma kasashensu, su ma su ilimintar da sauran al'umma.
Amurka: Taron Matassa Na YALI 2016
YALI 2016

1
Hauwa Liman

2
Hussaini Saraki

3
Fa'iezza Abdulsamad

4
Salisu Abdullahi