Sabon shugaban sufeton ‘yan sanda na Najeriya ya kai ziyara jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, inda yace ya kai ziyarar ne domin ganin ta inda zai karawa rundunar jami'an dake jihar karfi domin inganta sha'anin tsaro.
Ziyarar Sabon Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Zuwa Jihar Borno
Bayan kara samun kwanciyar hankalin da ake dada samu a jihar Borno da ma Arewa maso Gabashin Najeriya, jami’an tsaro na ta karawa al’ummar yankin kwarin gwiwa ta hanyar yawan kai ziyara don tabbatar da zaman lafiya yadore.

1
Sabon Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Kai Ziyara Jihar Borno, Yuli 17, 2016

2
Sabon Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Kai Ziyara Jihar Borno, Yuli 17, 2016

3
Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno, Yuli 17, 2016

4
Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno, Yuli 17, 2016