Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.
Yadda Yara Ke Fama Da Yunwa a Diffa
Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.

5
A view of St. Peter's Square, on the fourth day of an unprecedented lockdown across of all Italy imposed to slow the outbreak of coronavirus, as seen from Rome, Italy.

6
Wata yarinya dake fama da matsalar yunwa. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

7
Yarinyar dake fama da matsalar yunwa. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

8
Wasu yara dake fama da matsalar yunwa a Jamhuriyar Nijar. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
Facebook Forum