Shugabannin Sashin Hausa Na Muryar Amurka Sun Marabci Tsohon Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega A Wurin Taron Bashi Lambar Yabo A Birnin Washington Na Kasar Amurka.
Wurin Bikin Karramawa Da Bada Lambar Yabon Farfesa Attahiru Jega
Wurin Bikin Karramawa Da Bada Lambar Yabon Farfesa Attahiru Jega A Birnin Washington DC.

1
Aliyu mustapha Sokoto Tare Da Jakada Mohammed Wali Tsohon Kwamishinan Hukumar Zabe Da Hajiya Amina Zakari Shugabar Hukumar INEC Ta Yanzu A birnin Washington DC. Satumba 29, 20151.

2
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Farfesa Attahiru Jega Da Iyalinsa Tare Da Shugabanin Sashin Hausa Na VOA A Brinin Washington, Satumba 29, 2015.

3
Aliyu Mustafa Sokoto Tare Da Hajiya Amina Zakari Shugabar Hukumar Zaben Najeriya Da Shugaban Sashin Hausa Na Muryar Amurka Mr Leo Keyen, Satumba 29, 2015.

4
Shugaban Harsunan AfirkaNa Muryar Amurka Mr Negussie, Da Shugaban Sashin Hausa Mr Leo Keyen, Da Aliyu Mustapha Sokoto Da Kuma Tsohuwar Kakakin Majalisar Amurka Nancy Pelosi A Wurin Bikin Karramawa Da Bada Lambar Yabon Tsohon Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega. Satumba 29, 2015.