Hotunan abubuwan da suka faru a wajan jifan shedan a Mina a lokacin aikin Hajjin bana 24, ga Satumba, 2015.
Hatsarin Mahajanta a Lokacin Aikin Hajjin Bana a Mina

1
Ma'aikacin kiwon lafiya yana taimakawa wani wanda hatsarin Mina da yayi sandiyar mutuwar mutane da kuma jirkita wasu ya rutsa da shi.

2
Ma'aikatan agaji suna taimakawa mutane a Mina a Saudi Arabia a lokacin Hajjin bana 24, ga Satumba.

3
Masu agajin gaggawa na kai dauki a inda hatsarin ya afku a Mina a lokacin Hajjin bana ranar Alhamis 24, ga Satumba 2015.
Masu agajin gaggawa na kai dauki a inda hatsarin ya afku a Mina a lokacin Hajjin bana ranar Alhamis 24, ga Satumba 2015.

4
Gawawwakin wasu da hatsarin Mina ya rutsa dasu ranar Alhamis 24, ga Satumba, 2015.