Wata matashiya a jihar Kano a Najeriya, Sa'adatu Aliyu ta kirkiro manhajar kai rahoton laifin fyade da kuma ba wadanda aka yi wa fyade damar samun taimako da ake kira “Helpio”. Sa’adatu ta yi wa Baraka Bashir bayani kan dalilin da ya sa ta kirkiro da manhajar.
Wata Matashiya Ta Kirkiri Manhajar Kai Koken Cin Zarafin Fyade
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
- 
![Sarkin Musulmin Najeriya Ya Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan]() Fabrairu 28, 2025 Fabrairu 28, 2025Sarkin Musulmin Najeriya Ya Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan
- 
![Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara]() Fabrairu 05, 2025 Fabrairu 05, 2025Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
- 
![Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024]() Disamba 31, 2024 Disamba 31, 2024Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
- 
![Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya]() Disamba 20, 2024 Disamba 20, 2024Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
- 
![Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya]() Disamba 20, 2024 Disamba 20, 2024Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
