Wata matashiya a jihar Kano a Najeriya, Sa'adatu Aliyu ta kirkiro manhajar kai rahoton laifin fyade da kuma ba wadanda aka yi wa fyade damar samun taimako da ake kira “Helpio”. Sa’adatu ta yi wa Baraka Bashir bayani kan dalilin da ya sa ta kirkiro da manhajar.
Wata Matashiya Ta Kirkiri Manhajar Kai Koken Cin Zarafin Fyade
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Satumba 13, 2024
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Tabbatar Da Hallaka Halilu Sububu
-
Satumba 03, 2024
Mutum 129 Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Congo