Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akalla mutane 50 ake kyautata zato suka rasa rayukansu sakamakon harin na ranar Lahadi, ciki har da yara kanana.

Wasu ‘yan bindiga sun bude wuta kan wasu masu ibada a coci sannan suka tada bam a cocin ta katolika da ke kudu maso yammacin Najeriya ranar Lahadi 5 ga watan Yuni


This image contains sensitive content which some people may find offensive or disturbing - Click to reveal
Akalla mutane 50 Ake Kyautata Zato Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Wani Mummunan Harin Coci A Jihar Ondon Najeriya
XS
SM
MD
LG