Zaman Majalisar Dokokin Najeriya ya Kara tsawo saboda tsaikon da aka samu a dalilin kutse da wasu wadanda ba a san ko su wanene ba suka shiga cikin Majalisar suka sace sandan girma wanda shi ne sandan iko da ake amfani da shi a lokutan zama.
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko a Majalisar Dokokin Najeria
An samu hargitsi a Majalisar Dokokin Najeriya inda wasu ‘yan daba suka shiga zauren Majalisar suka dauki sandar girma.
![Yunkurin kwato sandar girma ta Majalisa daga hannun wasu 'yan daba.](https://gdb.voanews.com/ffca9cf4-c5e4-4c39-b185-5c29d2bcb45d_cx20_cy0_cw76_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Yunkurin kwato sandar girma ta Majalisa daga hannun wasu 'yan daba.
![Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/60abd41c-8510-4b03-bc88-70717d1c14b4_cx11_cy0_cw88_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.
![Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/d22912b2-53d8-4eaa-9a4e-8eda6e9d661a_cx8_cy12_cw85_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.
![Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/63486faf-d095-4b58-8e7b-7d4c8e3c400e_cx4_cy11_cw91_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.
Facebook Forum