Zaman Majalisar Dokokin Najeriya ya Kara tsawo saboda tsaikon da aka samu a dalilin kutse da wasu wadanda ba a san ko su wanene ba suka shiga cikin Majalisar suka sace sandan girma wanda shi ne sandan iko da ake amfani da shi a lokutan zama.
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko a Majalisar Dokokin Najeria
An samu hargitsi a Majalisar Dokokin Najeriya inda wasu ‘yan daba suka shiga zauren Majalisar suka dauki sandar girma.
![Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/71976685-e847-4b2a-96e1-98f85007f957_cx9_cy13_cw86_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko A Majalisar Dokokin Najeriya.
Facebook Forum