Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wannan Wata Dabara Ce Na Yin Magudi


Shugaban Nijar Issoufu Muhammadou
Shugaban Nijar Issoufu Muhammadou

Jam'iyyun adawa sun zargi hukumomin kasar Nijar da sharan faggen domin yin magudi a zabubbukan dake tafe.

A jamhuriyar Nijar ‘yan adawa sun zargi jam’iyar dake mulki da gyare gyaren hanyoyin da zasu basu damar tafka magudi a zabubukan 2021 bayan da wasu rahotanni suka fara fayyace wasu matsalolin dake barazana ga aiyukan gudanar da zabe irin na zamani, sai dai jam’iyar PNDS Tarayya na cewa wannan korafi ne irin na wanda ya rasa tudun dafawa.

Labarin wanda ya haifar da mahauwara a shafukan sada zumunta ya samo tushe ne daga wata jarida mai zaman kanta wace ta ruwaito cewa zaiyi wuya a gudanar da zaben 2021, cikin tsarin nan na zamani, sakamakon wasu matsaloli biyu da ake fama dasu a karkara watau rashin wutar lantarki da na yanar gizo.

Shugaban gungun jam’iyyu ‘yan baruwanmu Ambali Dodo, na kallon wannan batu a matsayin na share faggen chogen zabe, yana mai cewa hukumar zabe nada halin da zata iya kara kafin yanar gizo domin a cewarsa har Indiya suka je domin lalubo hanyar kara karfin wutar lantarki menene dalilin da zai sa suki fidda kudade domin batin yanar gizo.

Jam’iyyar PNDS Tarayya madigar jam’iyyun dake mulki Nijar ta bakin jam’inta mai kula da harkokin zabe Abubakar Sabo, na cewa jam’iyyar bata da masaniya kan wannan labari data kira mara tushe.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:56 0:00

Facebook Forum

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG