A kalla mutane 8 ne suke rasa rayukansu, kuma 20 suka jakkata a mummunan fashewar da ta auku a kusa da kofar Makarantar, wani waje inda dalibai ke sayan abinci. Har yanzu ba’a da tabbacin ko Boko Haram ne keda alhakin fashewar.
Wadanda Harin Bom Din Makarantar Malaman Tsafta Ya Shafa a Asibitin Murtala dake Kano, Yuni 24, 2014

1
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na Biyu yana ziyartar wadanda harin bom din Makaratar Malaman Tsafta na Kano ya shafa, a asibitin Murtala dake Kano. Yuni 24, 2014.

2
Wadanda harin bom din Makarantar Malaman Tsafta Ya Shafa a Asibitin Murtala dake Kano, Yuni 24, 2014.

3

4