No media source currently available
VOA60 DUNIYA: Tangardar na'urar tattara bayanan gwajin cutar Coronavirus a Burtaniya ta sa ba a aika sakamakon gwajin sama da dubu 15 zuwa confuta akan lokaci ba, da kuma wasu labaran.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum