No media source currently available
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, shugaban Rasha Vladimir Putin ya jagoranci cimma takaitacciyar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Azerbaijan da Armenia, da wasu sauran labarai.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum