No media source currently available
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau mazauna London na Burtaniya sun cika wauraren barasa da gaidajen abinci da kuma na shakatawa a karo na karshe kafin sanya dokar kulle a fadin kasar, da wasu sauran labarai.