Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Austria an kama mutane 2 yayin da 'yan sanda ke farautar wadanda suke aiki tare da 'yan bindiga, da wasu sauran labarai

VOA60 DUNIYA: A Austria an kama mutane 2 yayin da 'yan sanda ke farautar wadanda suke aiki tare da 'yan bindiga, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Austria an kama mutane biyu a kusa da Vienna yayin da 'yan sanda ke farautar wadanda suke aiki tare da 'yan bindiga da suka kashe mutane hudu a harin da gwamnati ta ce na ta'adanci ne, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG