Kasar Iraqi ta ce a ranar Alhamis dakaraunta dake samun goyon bayan takwarorinsu na Amurka sun kwato filin jirgin saman garin Mosul da kungiyar ISIS ta kwace tun shekara 2014.
Dakarun Iraqi Sun Sake Kwato Filin Jirgin Saman Mosul

1
Dakarun kasar Iraqi na bikin murna akan shawo kan 'yan kungiyar ISIS yayin da suke rike da tutar 'yan ISIS a garin Mosul, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017 (K. Omar/VOA)

2
Wani namiji a kasuwar Mosul na dafa naman kabobs, a Iraqi ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017
(K. Omar/VOA)
(K. Omar/VOA)

3
Mazauna Mosul na ci gaba da saye da sayarwa a kasuwar Hammam Alil, a Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017 (K. Omar/VOA)

4
Dakarun kasar Iraqi sun iso a filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)
Facebook Forum