Kasar Iraqi ta ce a ranar Alhamis dakaraunta dake samun goyon bayan takwarorinsu na Amurka sun kwato filin jirgin saman garin Mosul da kungiyar ISIS ta kwace tun shekara 2014.
Dakarun Iraqi Sun Sake Kwato Filin Jirgin Saman Mosul

5
Dakarun kasar Iraqi sun isa filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)

6
Dakarun kasar Iraqi sun isa filin daga don yakar 'yan kungiyar ISIS da suka mamaye filin jirgin saman Mosul, Iraqi, ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017.(K. Omar/VOA)

7
Wasu mata da yara a Mosul. Ranar 23 ga watan Fabrairu, 2017. (K. Omar/VOA)

8
Wasu fararen hula sun kwace kayukansu kuma sun bar garin Mosul yayinda dakarun Iraqi ke korar yan kungiyar ISIS daga filin jirgin sama, ranar 23 ga watan Fabrairu , 2017 (K. Omar/VOA)
Facebook Forum