Darektan Sashen Afirka na Muryar Amurka, Negussie Mengesha, da wasu manyan VOA sun taya VOA Hausa murnar cimma mizanin kaiwa ga masoya miliyan daya a shafin Facebook.
VOA Hausa Ta Yi Wata 'Yar Karamar Liyafa

5
Liyafar murnar masoya miliyan 1 a shafin VOA Hausa Facebook, Fabrairu 13, 2017

6
Hagu zuwa dama: Steven Ferri, manajin edita mai kula da intanet da shafukan sada zumunci na Sashen Afirka; Leo Keyen shugaban VOA Hausa; Ibrahim Alfa Ahmed, manajin edita mai kula da Intanet da shafukan sada zumunci na Sashen Hausa; Negussie Mengesha, shugaban sashen Afirka na VOA; Solomon Chollom Jack, Babban Fardusa na TV na sashen Hausa. Fabrairu 13, 2017