WASHINGTON, DC —
A kashi na biyu na muwahara kan matsalar tsaro a jihar Katsina, bakin da shirin ya gayyata shugaban jam'iyar APC Shitu A. Shitu Maslaha, da takwaran shi na jam'iyar PDP Salisu Yusuf Majigiri sun bayyana abinda ya ke hana ruwa gudu a yunkurin shawo kan matsalar.
Saurari muhawarar
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.