Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Katsina Kashi na Daya-Yuli, 04, 2020


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

Wakilin Sashen Hausa Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranci Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Katsina. Bakin da aka gayyata a wannan fafarwar su ne shugaban jam'iyar APPC a jihar Katsina Shittu A. Shittu Maslaha, da shugaban jam'iyar PDP a jihar Salisu Yusuf Majigigri.

Saurari cikakken shirin.

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Katsina Kashi Na Daya-12:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:29 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG